IQNA - An gudanar da taron Majalisar Tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan abubuwan da ke faruwa a Iran a ranar Alhamis (lokacin gida), 15 ga Janairu, 2026, a hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke New York, inda aka yi Allah wadai da tsoma baki n Amurka a harkokin cikin gidan Iran.
Lambar Labari: 3494500 Ranar Watsawa : 2026/01/17
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya Abdel Majid Taboun ya jaddada bukatar komawar kasar Syria a cikin kungiyar kasashen Larabawa, yana mai cewa babu wata kasa da ke da hakkin tsoma baki cikin harkokin wata kasa.
Lambar Labari: 3486692 Ranar Watsawa : 2021/12/16
Tehran (IQNA) Taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran ya kawo karshe.
Lambar Labari: 3486467 Ranar Watsawa : 2021/10/24